Aston Villa da Liverpool sun tashi 2-2 a Prremier League da suka kara ranar Laraba a Villa Park. Youri Tielemans da Ollie Watkins ne suka ci wa Villa ƙwallayen yayin da Liverpool ta zura biyu a ...